ZUCIYA FASSARA ALGAITA 2022

 Assalamu alekun yan owa barka dazuwa shafin tanimu1 tv 


ZAKU IYA KALLON KOWANE KALAN VIDEO INDIA HAUSA SABIN ANAN CIKIN SAUKI 👇

zaku iya tura wannan video ZUWA wasu group WhatsApp dinku ko Facebook domin kowa ya anfana dashi mungode sosai dakulawa allah barmu tare naku TANIMU1 TV channel


TAMBAYA
========

Yanzu idan akace mace tayi aure taga mijin baya kulata ta fito, tundaga ranan da tafito bai taba kiran ta ko ya aiko wani biko ba sai bayan wata uku da wasu yen kwanaki sai yazo yace abachi kudin chi yabada takarda.
Abin tambayar chine chin idan tabachi kudin sai tayi iddah ko chikenan tayi iddah ta???


AMSA
=====

 Wannan Shi Ake Cewa KUL'I. Idan Mace ta Nemi Sai Mijinta Ya Sake ta. Zata Biya Shi Kudin da ya kashe. Tinda ba Shine yace zai sake sake ta ba dan Ta'ayinsa ba. Idan ta Biya Shi, Sai ya Sake ta. Musulunci ne ya Ce Haka.
 Sai dai Kuma zata Fara Lissafin Iddarta ne a daidai Lokacin da Saki ya Tabbata Akan ta. Zaman da ta yi a Baya tana Matsayin Matar Aure ne. Tinda a Lokacin ba'a Sake ta Ba. Matar Aure Kuwa Bata yin Idda. Sai wadda aka Saki Ce take yin Iddah.
  
Allah Shine Masani.


ZAUREN FADAKARWA A SUNNAH MAZA MATA 

Post a Comment

0 Comments
* Please Don't Spam Here. All the Comments are Reviewed by Admin.


 

 


 


buttons=(Accept !) days=(20)

Our website uses cookies to enhance your experience. Learn More
Accept !