Sidra Coin Mining:🔥🔥🔥🔥🔥🔥
__________________________________
🔥Missed Satoshi core🤷♂️ don't Miss sidra Bank mining🧏♂️
Bayan shafe sati uku Ina son magana da shugaban Bankin Sidra (Muhammad Hassan Al-Jefairi), Sakatare General na (World Islamic League) daga karshe na samu daman magana dashi game Mining din Sidra Coin, Kuma na samu tabbaci akan sa da ingancin sa.
~ Sidra Coin ba normal Coin bane, Stable Coin ne da ake son gabatar dashi akan Blockchain na Sidra a matsayin Dubai Digital Goal, Kuma Wanda ake sa ran ya jagoranci tsarin Crypto da yake da alaqa da Islamic Finance, Zakka, Waqafi, Mudaraba da Muzara'a da sauran su.
~ Akwai bayanai da yawa da zan kawo game da Mining din Sidra, wannan rubutun yana tabbatar da ingancin Mining din ne a bisa bincike da tattaunawar da nayi da shugaban Bankin Sidra.
~ Abinda ake nufi da Sidra shine (Bishiyar Magarya) ko Kwallon Magarya.
Yana da kyau ayi Mining dinsa, ta hanyar yin Register da link din
~ Bankin Sidra banki ne dake Online karkashin amincewar gwamnatin kasar Qatar da Dubai a Online, kamar yadda muke da Kuda Bank, Opay bank da sauran su.
~ Sidra bank shine kamfanin ko Bankin Musulunci na farko da zai shiga harkar Crypto domin tsaftace harkar daga matsalolin da suka sabawa Musulunci a Crypto.
~ Zaka yi Rijista ta hanyar amfani da Cikakken sunan ka, Email, Password.
Daga bisani sai ka taba Updating email, zasu tura maka link zuwa Email, sai kaje ka hau kansa kayi updating ko Verify.
~ Har yanzu Sidra Coin ba'a bayyana Full Mining App dinsa ba, Wanda ake amfani dashi a yanzu zasu canza shi nan gaba.
Kuma za'a dakatar da Mining din Sidra a watan October na 2023 in sha Allah, watanni 12 masu zuwa.
Kada a manta link din Registration din👇
~ Shugaban Bankin Sidra ba boyayyen mutum bane a kasashen Larabawa da Gabas ta tsakiya.
Mutane da yawa ne suke bayan wannan Project na Musulunci, Wanda bayanai zasu so nan gaba in sha Allah.
~ Sauran bayanai akan Sidra Coin zasu biyo baya, in sha Allah.
✍️